Jaruman dai sun kasance daga cikin fitattun jaruman kannywood dake goyon bayan jam’iyu daban-daban gabanin zaben 2019.

Ali Nuhu yana goyon bayan dan takarar APC, Muhammadu Buhari yayin da shi kuma Abba Al-mustapha ke goyon bayan Atiku Abubakar na jam’iyar adawa ta PDP.

Dukanin su suna taka rawar gani wajen yakin neman zaben dukanin yan takarar.