Nafilolin Da Manzon Allah Yayi Kuma Ya Ce A Yi

224

Duk wanda ya dabbakasu za’a gina masa gida a ALJANNA.

1) Raka’a 2 kafin sallar asuba

2) Raka’a 4 kafin sallar azahar

3) Raka’a 2 bayan sallar azahar

4)Raka’a 2 bayan magariba.

5) Raka’a 2 bayan sallar insha-Allahu.

Abin ban sha’awa cikin lamarin musulunci shine, duk wanda yatura wannan zuwaga jama’a shima za’a bashi ladar duk wanda ya gani yayi wannan nafilolin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.