[MUSIC] Nazifi Asnanic – Bahillatah New song

506

Bayan kwana 2 Ba ajin duriyar Nazifi Asnanic Sai gashi yau Yafito da sabuwar wakarsa mai suna Bahillata, wakr tayi dadi Sosai

Ga kadan daga cikin Baitin wannan wakar

=>Badake nakeba Yarinya Badake nakeba
=>Tanada kyan idanu Sunanta bazanfadi ba
=>Nabaki rayuwata Yarinya Banshigoba
=>Dake nike Bahillata kinaji baki juyo ba
=>Bahillata wayadoke ki yarinya kada kiyi kuka
=>Ki ajiye kunyarki Fulani kinjiya

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.