Martanin Ali Nuhu Akan Kama Nazir M Ahmad Sarkin waka

370

Shima dai a wannan karo jarumi kuma babba a cikin masana’antar kannywood yayi magana akan kama nazir m ahmad Ga jawabin da yayi ” Rokona ga hukumar tace fina finai ta jihar Kano shi ne a dubi alamarin nan a yi sassauci ga kaninmu kuma abokin sana’armu @sarkin_wakar_san_kano. Allah ya kawo maslaha cikin gaggawa, amin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.