Hotunan Wasu Jaruman Kannywood a shekaru goma da suka wuce(10years Challenge)

4,267

Kamar yanda duk wani mai bibiyar kafar sada zumunta ya sani cewa yanzu haka ana nan ana cigaba da gasar saka wasu Hotuna na baya da suka wuce da akalla shekara Goma,

Sunan wannan gasar #10YearsChallenge, wannan gasa ba Najeriya kadai ake yinta ba, duk duniya ne.

Suma yan film na masana’antar Kannywood ba’a barsu a baya ba. Dan haka mun dauko muku wasu daga ciki kamar haka:

Hassan da Muhibbat

Nazifi Asnanic

Hadiza Gabon

Nuhu Abdullahi

Maryam booth

Ali jita

Nafisa Abdullahi

Rahama sadau

Ali nuhu

mallam Aminu saira

Ibrahim Maishinko

Fati Shuuma

Director yaseen Auwal

Leave A Reply

Your email address will not be published.