Dadin kowa Sabon Salo Episode 90 AREWA24

1,233


Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin da ya ba ta ajiya. Baraka ta nemi kudin a inda ta ajiye sama da kasa ta rasa, inda har ta fara tunain cewa Badaru ne ya yi mata halin bera, abinda ya haddasa mummunan bacin rai gidan.

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.