Dadin kowa Sabon Salo Episode 85 AREWA24

265

Dadin kowa Sabon Salo Episode 85 AREWA24


ADAMA ta matsa akan maganar HANNATU. AYUBA MAIGADI yayi halin nasa, amma kuma a wani bangaren ya hadu da abokin adawarsa wajen neman Bilkisu mai abinci wato Kofur Audu inda yake kokarin kwatar kansa. DANGWARI kuma yayi gamo inda KAWU MANU ya shima ya shiga hannu. Su AMINU AK sun yi baki. MARYAM tsohuwar budurwar NAZIR ta daura damarar yaqi.

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.