Dadin kowa Sabon Salo Episode 84 AREWA24

217

Tirka tirka ta balle a gidan Malam Musa Tsohon Soja bayan da aka nemi wayar Baraka sama da kasa aka rasa. Sai dai Baraka ta hakikance cewa ba kowa ne ya sace mata wayar ba face Hafsatu, wanda hakan ya jawo fushi da ta da jijiyar wuyan Malam Musa.

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.