Dadin Kowa Sabon Salo Episode 80 AREWA24

221


Da sanyin safiya Kyauta Dillaliya ta dauki Madu ta nufi gidan Madam Gloria ranta a bace, bayan da ta zargi Madam Gloria da laifin kin bata kudaden da su Gimbiya suke aikowa na daukar nauyinsa. Sai dai abinda ta tarar a gidan Gloria ya firgitata, domin ta fara tababar in har Gimbiya da Saadatu suna raye a doron duniya.

Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.