Dadin kowa sabon salo Episode 79 AREWA24

274

Dadin kowa sabon salo Episode 79 AREWA24
Abubuwa goma da ashirin a kan Kamaye. Da biyan kudin wuta zai ji ko da dawainiyar gida? Bintalo ta shiga taskun walalwala akan karatunta. Hannatu ta hankalta har ta kai kuka wurin kanwarta Zaliha. Wata Sabuwa ta sami Alhaji Buba a inda Bintu da IB suka sake sabon taku. Maryam budurwar IB ta da, ya sake daura damara.

Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.