Kungiyar Matasan Daura za su siya wa shugaban kasa Muhammadu Buhari fom din tsaya takara shugabancin kasar a zabe mai zuwa.
Wata Kungiyar matasa dake garin Daura mai suna ‘Daura Emirate Youth Progressive Movement’ (DEYPM), tace ta sha alwashin za ta siya wa shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Katsina Aminu Bello Masari fom din tsayawa takara a zaben 2019.
Ya kuke ganin wannan ikirari na wannan kungiyar?
Daga Sani Rariya