Yayi ma karamar yarinya fyade har al’aurarta ya yage, kalli hukunci da aka yi masa

372


Wani saurayi ya gamu da danyen hukunci a birnin Lagos bayan an zarge shi kuma ya amince cewa shi ne ya yi ma wata karamar yarinya fyade wanda sakamakon haka al’aurar yarinyar ya yage kuma ta kasa cin abinci har na tsawon kwanan biyu, hakazalika yarinyar ta kasa cewa uffan, watau ta kasa yin magana har kwana biyu.


Wani shugaban al’umma ne ya zartar masa da hukuncin bulala, kuma ya rubuta taakardar yarjejeniya. Wannan saurayi ya sha dan karaen duka a bainar jama’ar wannan unguwa domin ya zama izna ga sauran matasa masu niyyar yin irin abinda ya aikata.

Comments are closed.