YADDA ZAKI DAWO DA NI’IMARKI BAYAN KIN HAIHU

1,736

✿✿ BAYAN SATI BIYU DA HAIHUWARKI

➽ IDAN KIN HAIHU ➽ sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida , don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari .
Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba .
Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki , Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci , ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam- zam kamar bata haihu ba .
❮❯ shan ya’ yan itatuwa akai – akai baran ma ( kankana , abarba , gwada , lemon Zaki .
❮❯ ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum , Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka .
❮❯ shan maganin Mata mai kyau ( habbatus- sauda , Zuma , dabino , aya ,madara , nono Amma me kyau .
❮❯ shan Zuma madi , tsimi da saurabsu .
❮❯ Tun Daga ranar da kika haihu har zuwa lokacin da Zaki yi arba’ in ki zama cikin tsaftace jiki da gyaran jiki , gyaran jariri , gyaran gida .

❝ KUMA KARKI YI SAKE DA YIN TURAREN WUTA DANA JIKI DA GIDANKI DA JIKINKI❞

don wasu matan idan suka haihu sai kaganta ( ragajab ba tsaftace jiki ) ko ina su a ganin su idan Ana jego ba a gyaran jiki tunda mijinta Baya tare da su a shimfida , kana zuwa kusa dasu sai kaji wari da karni, wanda a musulinci ko yau mace ta haihu jini ya dauke Mata a ranar data haihu, mijinta yana da ikon zuwa ya sadu da ita a Rana

Read more: https://www.arewarmu.com.ng/2018/11/yadda-zaki-dawo-da-niimarki-bayan-kin.html#ixzz5cMMzv8Uu

Comments are closed.