VIDEO : Kalli Bidiyo Wata sabuwa Har Dan Boko Haram a ka rinka yiwa Fina finai a kannywood

69

A yau shafin Arewaplaza blog yasamu wani labari da jarumi sadiq sani sadiq ke magana akan rigista wanda har yake furta cewa akwai dan boko haram da yazo masana’antar kannywood anka kama shirya masa fina finai sai daga bayya anka gane dan boko haram ne. Amsar wannan zance da jin cikakken shi sai ku kalli wannan bidiyo. Ga bidiyon nan kasa

Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.