Domin Kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da yaga bata.
A CIKIN WANNAN SATIN
Alhaji Buba da Malam Kabiru tasu ta hadosu kuma bamu san yadda zasu kwashe ba.
Haka kuma bai tasaya a nan ba har sai da ya dangana da sirikinsa Mal. Bello baban Nazir.
Daga wani bangare kuma an shiryowa su Nazirun Alawiyyar wata kitimirmira.
Wai shin me su Aminu AK ke ciki ne?
Tsakanin IB da Bintu kuma, wata Sabuwa ce ta kunno kai. Yana ta karkare mana labara akan IB.
Download Here