Wani matashi me suna, Kamaludden Bashir ya fara tattaki da kafa daga garin Zaria na jihar Kaduna zuwa Abuja dan ya nuna goyon bayanshi ga dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar. Matashin wanda ya fara tafiyar...