Tag archives for siyasa

You are here: Home » siyasa
Dr. Ahmad Gumi da sauran manyan malaman kirista sun jagoranci sasanta Atiku da Obasanjo: Obasanjon yace ya yafe kuma Atikun yafi Buhari

Dr. Ahmad Gumi da sauran manyan malaman kirista sun jagoranci sasanta Atiku da Obasanjo: Obasanjon yace ya yafe kuma Atikun yafi Buhari

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yanzu ya yafe wa tsohon mataimakin sa Atiku Abubakar duk laifukan da ya yi masa a baya sannan ya yi masa fatan alkhairi da yi masa alkawarin mara masa baya a...