Browsing Tag

Atiku

Atiku ya sha kaye a rumfar zabensa

Dan takarar jam'iyyar APC shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zabe a rumfar babban abokin hammayarsa na PDP Atiku Abubakar. Jam'iyyar APC ta samu kuri'a 186, yayin da PDP ta samu 167. Atiku ya sha kaye ne a mazabarsa ta Ajiya mai lamba 02…