Tabbas dauke Wutar Lantarki yana gab da zama tarihi a Kasarnan

63

Tabbas dauke Wutar Lantarki yana gab da zama tarihi a Kasarnan…….
Kamar yadda boko Haram take dab da zama tarihi a Kasarnan….
Haka kuma rashin tsaro sai dai mu ba na bayanmu labarin cewar a baya anyi rashin tsaro….
Haka kuma fita waje don sawo kaya na tabbatar diyana da zan haifa nan gaba in sha Allah ba zasu fita waje don sawo kaya ba domin muna dab da kera komai made in Nigeria da yardar Allah…..
Haka kuma cin hanci a Kasarnan yana dab da zama tarihi……
Uwa Uba kuma Rashin aikinyi in Allah ya yarda nan gaba sai Kowa ya zabi irin aikin da yake son yi…….
Da yardar Allah sai Nigeria ta shiga cikin kasashe mafi daraja a doron kasa..
Ya Allah ka taimaki Baba Buhari akan aniyarsa ta gyaran kasa

Leave A Reply

Your email address will not be published.