Siffofin Da Mata Ya Kamata Su Lura Wajen Zabar Mijin Aure

253
Yadda Miji Nagari Ya Kamata A Same Shi
Kadan daga suffofin miji nagari bayan auresu ne:
1.Ba ya zagi ko gori wa matarsa.
2. Ba ya dukan fuskarta.
3. Idan ya ci sai ya ciyar da ita haka ma in ya sha sai ya shayar da ita.
4. Idan ya yi tufa sai ya yi mata.
5. Ba ya bayyana sirrinta ga kowa.
6. Ba ya watsi da shawaran ta ko kuma tunaninta.
7. Yana ganin kimarta da kuma girmama manyanta.
8. Kuma yana kallonta a matsayin ‘ya mai cikakken ‘yanci ba wai baiwa ba.

Leave A Reply

Your email address will not be published.