Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Shugabannin IZALAR Nijeriya

102

LABARI CIKIN HOTUNA Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban IZALAR Nijeriya Sheikh Abdullahi Bala Lau, da Sheikh Kabiru Gombe, da Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina da Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo a fadar gwamnatin tarayya dake Villa a yammacin yau Talata. Ganawar wacce ta dauki kusan mintuna 160, sun tattauna muhimman lamura wadanda za su ciyar da kasa gaba Insha Allah. Hoto: Fadar Gwamnatin Tarayya

Leave A Reply

Your email address will not be published.