Shugaban darikar Qadiriyya ya kaiwa shugaba Buhari ziyara

77

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban darikar Qadiriyya, Qaribullah Nasiru Kabara a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja.
Malamin tare da tawagarshi sun samu rakiyar gwamnan Kano zuwa fadar shugaban kasa.
A jawabinshi na ganawar da sukayi, shugaba Buhari yayi kira ga malaman addinai da su rika jan hankalin mabiyansu akan gujewa shiga ayyukan ta’addanci.
Ya kuma yabawa darikar Qadiriyya bisa fifiko da ta baiwa harkar ilimi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.