SHIN FATI WASHA SOYAYYA SUKEYI DA KAMAL S ALKALI

309

Wannan itace tambaya da aka dade anayi ko kuma ake ta yada jita-jita akanta,

Kowa ya kwana ya tashi yasan cewa akwai fahimtar juna a tsakanin kamal da fata washa

Saboda mafi yawan finafinan shi wadanda ya bada umurni musamman na kamfaninshi kamal International fatin ce take taka mahimmayar rawa acikinsa.

Sai dai wannan bai kai ace suna soyayya ba, Amma hakan ne dalilin da yasa ake yada mafi yawan jita-jitar

Amma Zahirin gaskiya shine babu wata soyayya a tsakanin mutane biyun kamar yanda wata majiya ta shaida mana

Majiyar ta cigaba da cewa kowa yasan Fati da kamal mutunci ne kawai domin tavdauke shi kamar yayanta


Kamal S Alkali dai magidanci ne yana da mata da kuma yaya.

Comments are closed.