Shahararren Mawakin Hausa Sadiq Zazzabi Zai Auri Maryam Booth (Hotuna)

235

Shahararren mawakin Hausan nan kuma mawakin darikar Kwankwasiyya wato Sadiq Zazzabi zai angwance da amaryarsa Maryam Booth a cikin Watan Disamba

Hotuna Kafin Aurensu

Allah sanya Alkhairi

kuyi share zuwa social Media

Comments are closed.