Sabuwar wakar Hamisu Breaker -Mai Tafiya

179

Sabuwar wakar hamisu breaker mai suna ” Mai Tafiya ” waka mai dauke salon so da soyayya domin nishadantar da masoya a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai tafiya ki dakata zana baki sakonni dayawa
– Sai ki kaiwa zuciya taki ni dake babu rabuwa
– Ka fadi dukkan abinda ke ranka ni dakai babu shamaki
– Inda burin jin kalamanka masu sanyi a zuciya
– Da fari dai zanyi sallama tunda zuciyata tasa naja tunga
– Kalma taso zana bayyana miki nakine sarauna kinkanga

Download Here Credited Arewablog

Leave A Reply

Your email address will not be published.