Sabuwar wakar Abdul D One – Yarinya Official Audio

217Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi mai farin cikin nishadantar da ku da a yau na kara zo muku da wakar fasihin yaron nan Abdul D One mai suna'Yarinya' wanda dai daman kunsan wannan a gefen wakokin soyayya shima ya dau kambi .
Ga wakar nan kada kabari a baka labari.

Kucigaba da kasancewa da shafinmu domin samun
sabbin wakokin hausa

Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.