Saukar da wakar Hamisu breaker wada yayiwa shahararren mawaki nuram m inuwa mai suna “Nura m inuwa Ikon Allah” song. Wannan dai wakar yayi tane na nuna jinjina da ban girma kan yadda nura m inuwa ya samu karbuwa ta fadin waka Wanda a cikin wakar yake nuna cewa shi sarkin waka ne amma dai sauran zance sai kun saurara da kanku. Download Here