Rarara Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla- Rarara |

1,251

Sabuwar Wakar Dauda kahutu Rarara Wanda Yayi wa Tsula Biri Ta Buduwarsa Zaben Fidda Gwani Na PDP Wanda a Farkon wakar yake Cewa;
==> kai Ku Bani Kida Na Fede biri ga dama
==> Tsula biri Ya Shiga Tsilla Tsilla.
==> Karyar Banza Da Zare Idon Shirme.
==> Kuri’u 158 Kawai bai kai ba ko anyi rigim bazata kai hamsin ba.
Ayi sauraro lafiya, Shiga Rubutun Dake kasa domin sauke wannan Sabuwar waka.

Kuyi sharing zuwa Social Media

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.