MUSIC: Umar M Shareef “Jidda” New Song

1,297

MUSIC: Umar M Shareef “Jidda” New Song

Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar

=>Na Riga Na Seto Kalaman Da Zan Furta Miki

=>Tunda Dai Na Gano Yan Mata Suna Sara Miki.

=>KyanKi Ya Kai Kyawu Na Rasa Ta Yaya Zana Fada,

=>Ga Diri Ga Sura, Ku Banbancen Aya Da Gyada

=>Nutsuwa Gun Jidda Idanuna Su Sheda Ne

=>Jidda Mai Alkunyaaa Halinta Abun Koyi Ne

=>Jindda Ko Dawisu Neee.

Download Here

Comments are closed.