[Music] Umar M Shareef Ft GirKi Ya Rabani Da Matana New Song

2,731

[Music] Umar M Shareef Ft GirKi Ya Rabani Da Matana New Song

=>Girki yarabani da matata Amma laifi na iyaye ne basuyo horonta da wannan ba

=>Abin bacin rai shine rannan da nazo nida bakona

=>Dama nace tayimun Girki wanda zanfita kunyar bakona

=>A rannan kam nasha kunya narasa inda zansa kaina

=>Da yai loma yahade fuska abinnan Baimun dadiba

=>Girki ya rabani da Matata abokina kayimin jaje

DOWNLOAD HERE

Share Pls

Comments are closed.