MUSIC : Sabuwa Wakar Waziri Rarara – PDP Sun Fede Biri

149

Sabuwar wakar wazirin rarara wanda ya rera wakoki sosai a siyasa wanda ya rera wakar “Allah raka taki gona” wanda a yanzu ya rera wata sabuwar mai suna ‘ PDP sun Fede biri’ wanda a wannan waka yana nufin sanata na tsakiya Rabiu musa kwankwaso.
Wanda tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar ya lashe zabin fida gwani da akayi a fatakwal..

Danlami (Sule Lamido)

Tambaya (Aminu waziri)

Dan bakwalo (Bukola saraki)

Dan boko (Dan kwambo)

Kuku (Kwankwaso)

kada ka bari a baka labari ka saukar da wannan waka.

Download Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.