[MUSIC] Lilin Baba Ft Umar M Shareef -Tsaya (Prod By Don Adah)

1,796

Ga kadan daga cikin baitin wannan Wakar

Umar M Shareef
* Yan MataZo Muyi Soyayya,
* Duk Abinda Kike So Na Shirya,
* Zo Muje Ummara Ce Saudiyya,
* Kin Daina Hawayeee,
* Ki Fadama Kawayeee,
* Zakiga Gata Ranar AurenKi,
* Alkawari Nayi Sai Kin Hau DoKi,

Lillin Baba

* Yan Mata Tsaya Kiji,
* Soyayya Ki Agaji,
* Don Naga Kina Da Aji,
* Zan Baki Kudina In KaiKi Haji,
* Ni Akan SanKi Sam BanaJi,
* Kicewa KawananKi Kinyi MiJi,
* Gani GareKi, Yan Mata.
* Ni Ina RokonKi, Yan Mata,
* So Bani In BaKi, Yan Mata,
* Ni Ina KaunarKi, Yan Mataa

Download Here

Comments are closed.