[Music[ Abdul D. One Yan Mata Newa Song

2,017

[Music[ Abdul D. One Yan Mata Newa Song
Ga kadan daga cikin Baitin wannan wakar

=>Yan Mata kece kika kamani tun farko

=>Soyayya da irinki akwai dadi naleko

=>Ko nayi fushi da naga fuskarki a dole zan sakko

=>Nayi Shiri gidanku zan tura domin Amin baiko

=>Kece ta fari Tafarin fari ta fari
=>Karki manta dani Alkawarinmu Nanan

=>Soyayarki Ni sai nafada banga irintaba

DOWNLOAD HERE

Comments are closed.