[Music] Abdul d One Dan Salona New Song

884

[Music] Abdul d One Dan Salona New Song

Ga kadan Daga cikin Wannan Wakar

=>Gani da dan salona zanyiwa Masoyiya wacce naza6a takore dukkan damuwata

=>Akan ki naketa kaikawo Silar Hakane Yan mata Sunka zageni

=>Ni Ban neman Suna Haka Allah yaso Ganina

=>Taredake Matana Haka zamuje Aljanna Haka Shine fatana

=>Allah kaji Tausanmu, Karufe Siirinmu Kar Makiya su Damemu Suhana kirabeni

DOWNLOAD HERE

Comments are closed.