Musa Kwankwaso ya sami matsayin kwamishina a Gandujiyya

105


Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya kori wasu kwamishinonin sa biyar inda ya nada wasu a madadin su. Wadanda aka sallama sune,
Kabiru Dandago,
Hamisu Lambu,
Rabiu Bako,
Zubaida Damakka da
Haruna Falali. Sabbin da aka nada kuma sune
Ibrahim Muhammad,
five others,
Aminu Aliyu,
Aminu Dan Amu,
Musa Iliyasu Kwankwaso,
Ahmed Rabiu
da Aisha Jaafar.
Gwamnan ya gode wa wadanda aka sallama cewa za a iya nada su wasu mukaman idan ana bukatan hakan.
Premiumtimes Hausa

Leave A Reply

Your email address will not be published.