Meye Mafita Ga Mace In Bata ‘Riless’ Lokacin Saduwa?

5,482


Akwai banbanci tsakanin inzali na mace Dana namiji domin yanzu matsalarda wasu mata ke ciki shine basajin lokacinda suke inzali kamar yanda namiji ke sani kuma bisa binciken masana Abu ukune kan gaba wajen faruwan wannan matsalar.

1. akwai infection Wanda yake hana mace sanin lokacinda take inzali domin maniyinta zai tsinke ya zama kamar ruwa zai rinka fitowa kadan kadan wata tanajin dadi lokacin fitarsa wata kuma kwata kwata babu abinda takeji na dadi amma mijinta zai iyajin dadin shima kafin ciwon yayi yawa saboda irin masu wannan matsalar koda maganin ni ima sukayi babu wani canji to a hankali sai shima mijin yadena jin dadinta kuma sauda dama abinda ke kawo wannan matsalar shine wasa da farji lokacin mace tana budurwa ko kuma saka abinda bashida Inganci
to abinda zakiyi shine kirinka tsarkida ruwan dumi da magarya aciki kuma kisamu garin hulba da gishiri kadan ki zuba a ruwan dumi kina zama
shima lalle zaki iya dafa ganyen danyensa kina zuba Zuma kina sha sannan me irin wannan matsalar zata iya amfanida miski na matsi wato miskul dahara tana matsi dashi.

2. na biyu akwai rashin gamsuwa da miji shima yana hana mace inzali domin wasu matan ana dadewa kafin suyi rilessing to idan ya zama mijin bashida juriyar dadewa mace sai taji kamar zaizo amma ba dama ko kuma kankantar gaban namjji baya shiga gaban mace yanda ya kamata to babu damar tayi inzali to wannan matsalar daga wajen mijinne suna iya wasanni sosai har saita kusa yin inzalin kafin afara saduwa.

・3 akwai rashin sha awa mace Wanda batajin sha awar namiji komai dadewa ana saduwa da ita bazatayi inzaliba irin wannan gaskiya ta dage dashan
magungunan kara sha awa tareda ni ima wadannan kuma idan mace tana tareda wannan group to nasan tuntuni ta karanta manyan sirrika na Karin ni ima tareda dandano.

1 Comment
  1. Sanusi Aliyu says

    Mun Gode Sosai

Comments are closed.