Mamanka ke siyomin -Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata tana Bilicin

3,224
Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka wani hotonta a dandalinta na sada zumunta, mutane nata yabawa, sai wani ya rubuta, Bleaching, ma’ana tana amfani da man sanya hasken fata.

Da yake sunanshi Sagman, sai Nafisar ta bashi amsar cewa, Maman Sagman ke siyomin.

Comments are closed.