Maganin Zubewar Nonon ‘Ya Mace

2,317

Domin magance matsalan zubewar nono, masamman a karancin shekarunki Wanda yagaza arba’in, zaki iyabin wannan tsarin domin dawo da nononki yadda yakamata yatsaya cak kamar yar budurwa mai shekara shabakwai, amma fa wannan maganin zai taimaka mikine kadai.
Idan kina bin tsarin cin abinci mai gina jiki tareda wasu yayan itatuwa Wa,’inda sukeda tasiri sosai wajen tsayar miki da nononki, masamman kamar irinsu da sauransu, Sannan arage amfanida abubuwa Wanda aka soya da masu maiko sosai, ake yawaita motsa jiki masamman ma tafiya nakafa tareda yawaita Shan
ruwa domin rage kitse ajikinki Wanda shima yanada tasiri sosai wajen zubar miki da nonon ki. Kowanne daga cikin hadi biyunnan Idan anyi babu laifi.

Nafarko: Asamu lemon oil, Mint oil, Ginger oil, Almond oil, the same quantity kuma kowanne yakai kamar 125ml, sai kihada kigarwaya sosai daga bisani sai kina shafashi ajikin nonon gabadaya, Kishafa kamar sau biyu ayini safe dayamma kuma ko wani shafawa sai asaka bra Wanda zai dan dagashi,
amaimaita wannan har tsawon wata daya.
Sannan hadi nabiyu, Asamu Dandelion oil, Green tea oil, Olive oil, Almond oil, chamomile oil, Thyme oil, Fenugreek oil, Sannan shima yazama the same quantity, each 125ml sai ayi amfani dashi yadda nafada asama.
Yan’uwa mata yakamata kugane, wannan hadin bana karin girman nono bane, namikar da nononda yakwantane, idan kuma nononki atsaye yake to karki gwada.

Comments are closed.