Lawan Ahmad Zai tsaya takarar da majalissar tarayya

141


Jarumi Lawal Ahmad ya kara jaddada kudirin shi na tsayawa takarar House of Representative seat a Bakori/Danja (Katsina) Federal Constituency. Jarumin ya bayyana cewa ba wani abu bane yake janshi face shaukin da yake yi na taimakon jama’a kuma su jama’an ne suka nuna bukatar fitowan shi. Jarumin ya kara da cewa a yanxu haka ya fada meetings da arrangement domin ganin yayi nasara a zaben 2019 kuma a shirye yake ya hada siyasa da sana’ar film domin bazai ajiye sana’ar fim ba ko da ya samu nasarar cin zabe.

Leave A Reply

Your email address will not be published.