Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace yana son aurenta

227


Wani bawan Allah masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ya fito ya bayyana irin soyayyar da yake mata inda ya bayyana cewa shifa burinshi bai wuce ya auretaba.

Ya ci gaba da cewa idan haka bata samu ba to yana fatan Samun me irin halayyar Rahamar.

Rahama ta bashi amsa da cewa, Allah ya baka wacce ta fi Rahama da komai. Nagode sosai.

wannan itace Amsar da tabashi

Comments are closed.