Kannywood–Mawaki Ado Gwanja zai angwance

193Mawakin mata Ado Isah Gwanja zai angwance shi da Sahibarsa Maimunatu a ranar 13 ga watan october, Masoyan sun dade suna soyewa wanda takai har Gwanjan da kansa yayi mata waka.
Ado Gwanja dai mawaki ne wanda tauraruwarsa take haskawa musamman a wannan lokacin, yayi fice a wakkokin mata. Baya ga waka Gwanja yakan fito a matsayin Jarumi acikin fina-finai.
Zamu iya cewa maimuna itace mai sa'ar da ta sace zuciyar mawakin.
Muna musu fatan Alkhairi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.