Kalli katin gayyatar daurin auren Ado Gwanja

223Mun jima da jin labarin soyayyar tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da masoyiyarshi, Maimunatu inda lokaci zuwa lokaci mukan ga hotunansu tare, Allah dai yayi a karshe katin auren masoyan ya bayyana.
Kamar yanda ake iya gani a hoton sama za'a daura auren Ado Gwanja da Masoyiyarshi Maimuna idan Allah ya kaimu 13 ga watan gobe, muna fatan Allah yasa ayi lafiya.

Kucigaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumi duminsu

Comments are closed.