Wannan hoton motar da yayi hadari motar ta lallace amma yace motar ce kawai sun fita lafiya.
Allah ya tsare gaba.

Gadai posting dinda nazir Ahmad yayi a shafinsa na Instagram

Allah Tsare gaba ya kara kiyayewa