INA DA TABBAS TALAKAWA ZASU SAKE ZABATA

63

INA DA TABBAS TALAKAWA ZASU SAKE ZABATA
Nine kadai zan iya biya muku Bukatar ku ,kada kuzabi Azzalumai
kusake zabar mu karo na biyu zan Baku Mamaki wajan sauQaQa muku Rayuwa , Zamu samar da wutar lantarki Babu daukewa
zamu sakko da farashin manfetur
kada kuzabi Azzalumai wayanda suka jefa talakawa cikin matsin Rayuwa tsawon shekara 16
masu karatu zaku sake Zabar shugaba Buhuri a 2019 kuwa ????

Leave A Reply

Your email address will not be published.