Idan Kin Isa Kiyi: Maganar Jarumar Amina Amal Kenan Bayan Daura Wani Hoto

1,083

Idan Kin Isa Kiyi, Idan Har Kina Tunanin Ke Kinfi, Wannan Shine Maganar Jarumar KannyWood Amina Amal, Tayi A KarKashin Wani Hoto Data Daura A Shafinta Na Sada Zumunta, Sai Dai Kayan Da Ta Dauki Hoton Dasu Sune Kayan Da Kwanki Yaja Mata Cece Kuce, Saboda Kayan Ya Nuna Tsaraicinta A Fili…

Ganin Hakan Ne Yasa Mabiyan Nata Suka Mata Caa, Inda Suta Nuna Mata Aibun Abin Da Tayi, Muna Ganin Kamar Ire Iren Wannan Hotuna Na Nuna Tsaraici Da Jarumar Kanyi .

Ya Zama Kamar Tsokana Ne Ga Masoya Ko Kuma Mabiyan Nasu, Sai Dai Itama Daga Baya Ta Cire Hoton Daga Shafinta ..

Comments are closed.