Hotunan Rigan Kaftanin Sama Da Naira Miliyan N1.5 Da Aisha Buhari Ta Saka

101

Uwar gidan shugaba kasar Nijeriya, Aisha Buhari ta saka rigan kaftani mai kudi dala $4490 a yayin da ta karbe bakuncin uwargidan shugaban kasar Jumhuriyar kasar Uganda, Janet Museveni wacce ta ziyarci ta a fadar shugaban kasa a birnin Tarayya Abuja, a jiya 15 ga watan Satumba. Shi wannan kaftani wanda ake ce ma Oscar De La Renta Magnolia Guipure Caftan idan an canza kudin rigan zuwa kudin Nijeriya zai kai kimanin naira miliyan N1,593,950

Leave A Reply

Your email address will not be published.