Hotunan Maryam Yahaya Tare Da Mawakin Kudu Da Su Jawo Cece-Kuce

469

  1. Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take tare da shahararren mawakin kudu da ake kira da Small Doctor inda ya dafa kafadarta.

Bayan da ta saka hotunan a dandalinta na sada zumunta, wasu daga cikin masoyanta sun yi Allah wadai dasu yayin da wasu suka yaba.

Comments are closed.