Hotunan Maryam da Maishunko dake cigaba da jan Hankali

3,397


Jarumi Ibrahim Maishunku ya dade ana damawa dashi a wannan harka ta fina-finan hausa, Jama’a da dama suna yaba halayyar sa, wadda suke ganin tafi ta daban da sauran Jarumai.
Wannan ne yasa mutane sukan yi mamaki idan suka ganshi yana wasu abubuwan da basu dace ba. Duba da gani cewa ko rawa baya yi acikin films.

Sai dai a makaon da ya wuce ne sai ga Jarumin ya dafa kafadar Wata Jaruma Maryam Jibril Babban Yaro.

Dukan su sun taba aure kuma suna da yaya.

Comments are closed.