HOTUNAN DAUKAR SABON FIM DIN FKD A NIJAR

284

HOTUNAN DAUKAR SABON FIM DIN FKD A NIJAR

A satukan da suka wuce ne kamfanin Ali Nuhu FKD Productions suka fara daukar wani sabon shiri mai suna karki manta dani

Maryam Booth


Bayan daukar kusan sati Biyar ana daukar fim din A kano an tafi Hutu na wani lokaci inda a satin da ya gabata ne aka cigaba da daukar fim din a Jami’ar Maryam Abacha American University dake cikin garin Maradi a Jamhuriyar Nijar

Bayan daukar kusan kwana biyar an kammala aikin fim din inda waka daya kawai ta rage.


Shirin ya hada yan wasa irin Maryam Booth, Shamsu Dan’iya, Rabi’u Rikadawa, Saratu Gidado, Umar M Shareef da dai sauran Su.

Comments are closed.