(Hotuna) Ankama wasu yan fashi da garkuwa da mutane sanye da kayan Biafra

98

Masu kokarin kafa kasar Bayafara sun ki bari a yi sulhu – Kamammun ‘yan fashi dai tuni an ga kayan masu son Bayafarar a tare da su – Kungiyar IPOB bata mayar da martani ba Tun bayan kiraye-kirayen su na sai an raba Najeriya, samari daga kabilar Ibo sun koma daukar tutar korarriyar kasar ta Biafra, sai dai cikin wadanda a yanzu jami’an tsaro suka kama da laifuka da suka hada da fashi da makami, da kwace, da ma garkuwa da mutane, an gansu da kayan Biyafara.

Leave A Reply

Your email address will not be published.